#3. TryHackMe - Room | Basic Pentesting

Veröffentlicht am: 01 January 1970
auf dem Kanal: Cyberxploit Hausa
334
12

TryHackMe : https://www.tryhackme.com


Yadda zakayi amfani da skills din ka na cyber security da ka samu a zahiri wajan warware mastaloli ta hanyar yi Capture The Flag(CTF).
------------------------------------------------------------
Support Me / ku kara min karfin gwiwa ta
⤵️⤵️⤵️

Assalamu Alaikum My gorgeous mutane na internet baki daya , Yan uwa barkan mu da war haka.🌍🌎🌏
Ga link din duk abinda mukai amfani dashi a cikin bidiyon

⤵️⤵️⤵️
Kuyi mana Subscribe: @CyberxploitHausa
🙏🏻🙏🏻🙏🏻
--------------------------------------------------------------
🔻🔻🔻🔻

*GARGADI / DISCLAIMER:
Duk abinda muke koyarwa, muna yinsa ne domin ilimi kawai. Bama goyon bayan kayi amfani da wannan ilimin domin cutar da wani (❌❌❌).
Dan haka sai a kula. 💯💯💯

A yau 5 ga watan Maris 2024 ne muka saka wannan bidiyo akan yadda za ku fara aiki da abinda kuka koya na hakin a zahiri
Wannan bidiyon zai nuna muku yadda ake amfani da skills dinka na cyber security wajan buga gyam domin warware matsala wato CTF (Capture The Flag).
Sai ku daure ku biyo mu cikin bidiyon.
Zaku iya neman mu a dayar channel din mu ta
-----------------------------------------------------------------
Channel dinmu ta turanci
⏬⏬⏬
   / @cyberxploit1401  
domin koyan programming na computer da kuma ethical hacking.
Ko kuma ku tun tube mu a Sauran social networks din mu
-----------------------------------------------------------------
🌏🌎🌍
Github:
https://github.com/cyberxploithausa
Facebook:
  / cyberxploit166  
Twitter:
https://twitter.com/cyberxploitHaus?s=09
Instagram:
  / cyberxploithausa  
Telegram:
https://t.me/Cyberxploit_Hausa
Hausa YouTube channel:
   / @cyberxploithausa  
English channel:
   / @cyberxploit1401  
-----------------------------------------------------------------
Video Tags:⤵️⤵️⤵️
#tryhackme #thm #tryhackmehausa #HTB
#Cloud #GoogleCloud #GoogleCloudShell #GoogleCloudPlatform
#HausaKaliLinux #HackingDaHausa #KoyonHacking #KaliLinuxHausa2021 #SaukeKaliLinux #VirtualBox #KaliLinuxVirtualBox #virtualboxHausa #VirtualMachines #HackingDaHausaKaliLinux #OpenSource

🙏🙏
*Mungode da kallo
*Thanks for watching
*شكرا لكم
*Trie bien


Auf dieser Seite können Sie das Online-Video #3. TryHackMe - Room | Basic Pentesting mit der Dauer stunde minuten sekunde in guter Qualität ansehen, das der Benutzer Cyberxploit Hausa 01 January 1970 hochgeladen hat, den Link mit Freunden und Bekannten teilen, dieses Video wurde auf Youtube bereits 334 Mal angesehen und es wurde von 12 den Zuschauern gefallen. Viel Spaß beim Betrachtenden Zuschauern gefallen!